IQNA

An Rufe Makarantun Gaba Da Sakandare Na Musulmi A Amsterdem Na Holand

Bangaren kasa da kasa; a ranar shida ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da tamanin da tara hijira shamsiya aka wayi gari an rufe makarantun gaba da sakandare na musulmi a birnin Amsterdam fadar mulkin kasar Holan saboda gwamnatin kasar ta ci gaba da riko da matakinta da kin taimakawa makarantun Musulunci a birnin da taimakon kudi inda kimanin yan makaranta dari takwas suka kasa zuwa makaranta.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar kasar Saudiya Alwatan ta buga rahoton cewa; a ranar shida ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da tamanin da tara hijira shamsiya aka wayi gari an rufe makarantun gaba da sakandare na musulmi a birnin Amsterdam fadar mulkin kasar Holan saboda gwamnatin kasar ta ci gaba da riko da matakinta da kin taimakawa makarantun Musulunci a birnin da taimakon kudi inda kimanin yan makaranta dari takwas suka kasa zuwa makaranta. A jiyan gwamnatin Holand ta fake da cewa makarantun musulmi bas u yi aiki da nauyin day a rataya a wuyansu ban e dalilin da ya shafi harkokin zamantakewa a kasar holand.

587023