Bangaren kasa da kasa; Salim Abdul Jalil mukaddashin ministan harkokin addini a kasar Masar dangane da kafafen da gidajen radiyo da talbijin da ke watsa shirye-shiryensu ta hanyar tauraron dan adam masu kara harsukawa da tsanani ra'ayi da kin amincewa da ra'ayin wasu ya yi kashedi da irin hadarin da ke tattare da irin wadannan gidanjen talbijin.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Nasij ta watsa rahoton cewa; Salim Abdul Jalil mukaddashin ministan harkokin addini a kasar Masar dangane da kafafen da gidajen radiyo da talbijin da ke watsa shirye-shiryensu ta hanyar tauraron dan adam masu kara harsukawa da tsanani ra'ayi da kin amincewa da ra'ayin wasu ya yi kashedi da irin hadarin da ke tattare da irin wadannan gidanjen talbijin. Wannan kashedi nasa ya zo ne a daidai lokacin da ake gudanar da wani taro day a shafi tattaunawa kan al'adu da hadewa domin rayuwa tare da zamantakewa.
587005