IQNA

Bukin Tunawa Da Zagayowar Haifuwar Hadarat Fatima (AS) Kutaib

Bangaren kasa da kasa; a daren jiya shidda ga watan khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka gudanar da taron tunawa da zagayowar irin wannan rana ta haifuwar Fatima Zahra Ummul Banun (S) a Kutaif na kasar Saudiya a Huseiniyar Said Sa'id Almajid.




Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga gidan talbijin ta Rasad ta watsa rahoton cewa : a daren jiya shidda ga watan khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka gudanar da taron tunawa da zagayowar irin wannan rana ta haifuwar Fatima Zahra Ummul Banun (S) a Kutaif na kasar Saudiya a Huseiniyar Said Sa'id Almajid. Wannan taro an fara shi ne da jawabin Hujjatul Islam Walmuslim Rahir Aldarura daya daga cikin fitattaun malaman shi'a a kasar Saudiya.

586970