IQNA

Makarantun Koyar Da Larabci A Italiya A Cibiyoyin Musulunci

Bangaren kasa da kasa: bude makarantu na musamman na koyar da larabci a yankuna daban-daban na Italiya daga shabiyu zuwa sha shida ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar muslunci tai ran ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta isesco.org ta watsa rahoton cewa; bude makarantu na musamman na koyar da larabci a yankuna daban-daban na Italiya daga shabiyu zuwa sha shida ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.

586940