Bangaren kasa da kasa; taro kan fahimtar Musulunci a Faransa da mu'assisar yin nazari da bincike kan Musulunci da al'ummar musulmi IISMM ta shirya a a ranar litinin sha bakwai ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a babban birnin Faransa Paris.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga saphirnews ta watsa rahoton cewa; taro kan fahimtar Musulunci a Faransa da mu'assisar yin nazari da bincike kan Musulunci da al'ummar musulmi IISMM ta shirya a a ranar litinin sha bakwai ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a babban birnin Faransa Paris. Gudanar da irin wannan taro ko shakka babu zai kara taimakawa wajen kara fahimta da yin nazari kan harkokin addini da sanin halin rayuwar musulmi a fadin duniya.
587674