Bangaren kasa da kasa: a daidai wannan lokaci na tunawa da zagayowar irin wannan rana mai daraja ta Haifuwar Fiyayyar matan duniya Saiduna Fatima Zahra (S) a gudanar da taro kan koyi da rayuwar Iyali ta Hadarat Fatima (S) mata kuma shugabar matan wannan duniya da kuma matan lahira kuma an gudanar da wannan taro ne a cibiyar kula da harkokin addini da al'adu ta Baitul Sa'id a garin Safawi a lardin Kutaib na kasar Saudiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga tashar labarai Rasid ta watsa rahoton cewa; a daidai wannan lokaci na tunawa da zagayowar irin wannan rana mai daraja ta Haifuwar Fiyayyar matan duniya Saiduna Fatima Zahra (S) a gudanar da taro kan koyi da rayuwar Iyali ta Hadarat Fatima (S) mata kuma shugabar matan wannan duniya da kuma matan lahira kuma an gudanar da wannan taro ne a cibiyar kula da harkokin addini da al'adu ta Baitul Sa'id a garin Safawi a lardin Kutaib na kasar Saudiya.
587622