IQNA

16:12 - May 30, 2010
Lambar Labari: 1931442

Bukatar Yan Shi'ar Iraki Sake Gina Baki'I (Siyasa)

Bangaren kasa da kasa; yan shi'ar Iraki sun bukaci Saudiya da ta bawa yan shi'a damar sake gina da tsabtace kabarin Limamai (AS) a Baki'I da Hadarat Ummul Banin (AS).




Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Nun ta watsa rahoton cewa yan shi'ar Iraki sun bukaci Saudiya da ta bawa yan shi'a damar sake gina da tsabtace kabarin Limamai (AS) a Baki'I da Hadarat Ummul Banin (AS).
;

587490

captcha