Bangaren kasa da kasa:Otel Din Jauhar ta hadeddiyar daular larabawa it ace ta lashe kyautar da ake warewa Otel-otel saboda yadda ke girmama baki girmamawa irin ta Musulunci da kuma yin la'akari da abubuwa masu kima na Musulunci da hakan zai iya zama wani babban darasi a tsakanin sauran otel-otel.