IQNA

12:46 - May 31, 2010
Lambar Labari: 1931853

Zakka Na Taimakawa Ayyuka Musulmi Kasar Rasha

Bangaren kasa da kasa; An wallafa da watsa littafi da ke magana kan zakka da kuma yadda ke zama madorara aikin musulmi a kasar Rasha.




Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga bayan ta nakalto daga ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a kasa Rasha musamman a babban birnin Masko ya watsa rahoton cewa;
An wallafa da watsa littafi da ke magana kan zakka da kuma yadda ke zama madorara aikin musulmi a kasar Rasha.
Wanda ya wallafa wannan littafi ya yi bayani kan muhimmancin zakka da yadda take taimakawa musulmi.


588191
captcha