Bangaren kasa da kasa;an watsa wasu makaloli da suka shafi tsarin tattalin arziki a duniyar musulmi a cikin wani wani littafi mai suna abubuwa masu kima na tattalin arziki a duniyar musulmi a kasar rasha
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga ta nakalto daga ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun jamhuriyar Musulunci a Iran a kasar rasha ya watsa rahoton cewa;
;an watsa wasu makaloli da suka shafi tsarin tattalin arziki a duniyar musulmi a cikin wani wani littafi mai suna abubuwa masu kima na tattalin arziki a duniyar musulmi a kasar rasha. Wannan makaloli daaka tattara a cikin wani littafi za su taimaka ko shakka babu wajen yin bayani dalla-dalla kan tsarin tattalin arziki musamman idan aka yi la'akari da halin da tattalin arziki ke ciki a yau a fadin duniya da kuma yadda ake yin raja'a kan tattalin arziki na duniyar musulmi.
588185