Bangaren kasa da kasa; bugo na dari biyu da ke fitowa a kowane wata a cikin harshen larabci Attahira da a wannan bugo ta yi bincike yanayin rayuwa musulmi a tsakanin al'umma da kuma bincike kan lamarin mata a cikin ayoyin Alkur'ani a ayoyin da aka sabkar da su a birnin makka kuma hukumar da ke kula da al'adu da dangantaka ta Musulunci bada gudummuwa wajen buga wannan mujalla.