Bangaren kasa da kasa; an kawo karshen gasar karatul kur'ani a kasar Katar ta Sheikh Jasim da ake gudanar a kowace shekara kuma a ranar takwas ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ne aka kawao karshen gasar tare da halartar ministan da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ta Katar Ahmad bin Abdallah Almari.