IQNA

Brazil Ta Bukaci Zama Yar Kallo A Kungiyar Hadin Kan Musulmi

12:44 - May 31, 2010
Lambar Labari: 1931867
Bangaren kasa da kasa; Salsalo Amurim ministan harkokin waje na kasar Brazil a wata ganawa day a yi da babban sakataren kungiyar kasashen musulmi Ikmalul Din Ihsan Uglu ya gabatar masa da bukatar kasarsa ta zama mamba yar kollo a cikin kungiyar hadin kan kasashen musulmi OAC KO OCA.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga jaridar kasar masar Alyaum Sabi'I ta watsa rahoton cewa;
Salsalo Amurim ministan harkokin waje na kasar Brazil a wata ganawa day a yi da babban sakataren kungiyar kasashen musulmi Ikmalul Din Ihsan Uglu ya gabatar masa da bukatar kasarsa ta zama mamba yar kollo a cikin kungiyar hadin kan kasashen musulmi OAC KO OCA Wannan bukata na nuni da yadda kasashe ke kara kusantar junansu da kuma yadda addini da sanin addini a tsakanin al'ummomi da kasashe da gwamnatoci ke kara karuwa da kuma fadada dangantakar duniyar musulmi da sauran takwarorinsu na fadin duniya.



588028

captcha