Ofishin magajin Gari Na NewYork Ya Amincin Gina Masallaci Mai Hawa 13 Bangaren kasa da kasa; Maikel Bolomubarak magajin garin birnin NewYork yana goyan bayan gina masallaci mai hawa goma sha uku a kusa da tagwayen dogayen bainan nan da aka rusa na kasuwanci a lokacin harin sha daya ga watan satumba.