Bangaren kasa da kasa: za a gudanar da Tsangayar karatun Kur'ani a Virjeniya na musamman ga yara kanana a ranar sha hudu ga watan Tir zuwa sha hudu ga watan Murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara miladiya a cibiyar Musulunci ta Admaz da ke garin Hurandan lardin Virjeniya ta Amerika.