Cibiyar dake kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai rtbnews ; an gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma ka mata a Burun'I a jiya tara ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.Mata ashirin da uku mata musulmai ne za su fafata da junansu a wajen wannan gasar.
589146