Bangaren kasa da kasa: an wallafa wani littafi dake magana kan hikayoyin annabawa da manzonni (AS) a kasar rasha da A>R Ainul Dinawa ya rubuta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Rasha ne ya watsa rahoton cewa; an wallafa wani littafi dake magana kan hikayoyin annabawa da manzonni (AS) a kasar rasha da A>R Ainul Dinawa ya rubuta.Wannan littafi zai kara kawo ci gaba ta fuskoki da dama musamman bangaren addinai a wannan kasa da kuma zamantakewar al'umma.
589234