Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Nation ta watsa labarin cewa; a kasar Pakistan an bude wasu tashoshi uku da suka shafi zamantakewa musamman ta musulmi a kasar Pakistan dam asana harkokin Kampuita a kasar suka yi da zummar fuskantar tashoshi masu yin batanci ga ma'aikin Allah (SWAS). Adreshin wadannan tashoshi shi ne kamar Haka www.millatfacebook.com
، www.myfriendsbook.com
و www.emanfacebook.com
589014