IQNA

An Fara Hardar Kur'ani Mai Girma A Libiya

15:10 - June 02, 2010
Lambar Labari: 1933634
Bangaren kasa da kasa;ayyukan raya kur'ani a lokacin hutu a kasar Libya an fara hardar kur'ani a ranar sha daya ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a yankuna daban-daban na kasar.



Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar alarab Anlines ta watsa rahoton cewa: ayyukan raya kur'ani a lokacin hutu a kasar Libya an fara hardar kur'ani a ranar sha daya ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a yankuna daban-daban na kasar. Wannan zai karawa masu sha'awar karatun Kur'ani a wannan kasa.

590093
captcha