Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga ekoayarinti ta watsa rahoton cewa; an kawom karshen taron kasa da kasa kan hulda da bai daya ta al'adun musulmi a kasar Turkiya da aka kawo karshensa a ranar litinin din da ta gabata shekarar hijira shamsiya ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
589938