Bangaren kasa da kasa; Imam Khomeini ® a matsayinsa na shugaban siyasa mai tajruba da iya tafiyar da lamarin kasa ya yi kokarin canja tsohon tunani da kollon hadarin kaji da ake yiwa marji'I kan haka ne ya nuna wa duniya yadda marji'I bayan bayyana al'amuran da suka shafi fikihu ga amsu yi masa taklidi musulmai yana kula lura abubuwan da suka shafi tafiyar kasa.