Bangaren kasa da kasa;taro kan gudanar da zabe it ace hanya mafi dacewa da rayuwart musulmi da kuma ta yi daidai da imaninsu kuma wannan taro ana gudanar da shi ne a kasar Faransa da aka bawa taken vivre sa foi en France kuma tun jiya asabar sha biyar ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.