Bangaren kasa da kasa: a kasar Faransa an gudanar da taro kan bangaren so da kauna a Musulunci da cibiyar Musulunci ta Stains da ke arewacin birnin Paris babban birnin kasar Faransa a ranar asabar sha biyar ga watan khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.