Bangaren kasa da kasa' kungiyoyi na musulmi da wadanda ba na musulmi ba masu rajin karec hakkin dan adam a Faransa sun bukaci al'ummar kasar da su fito wajen gudanar da gagaramar zanga-zangar nuna kin jinni da adawa da ayyukan ta'addancin haramtacciyar kasar Isra'ila da harin da suka kai wa ayarin masu rajin kare hakkin dan adam a kokarinsu na kawo karshen killacewa da suka yi wa yankin Zirin Gaza kuma al'ummar Faransa sun amsa wannan kira.