IQNA

Tattaunawa Tsakanin Musulmi Da Wadanda Ba Musulmi Ba A Faransa

Bangaren kasa da kasa;taro karo na goma a ranar Musulunci da aka bawa taren bincike kan ma'aikin Musulunci da za a gudanar a yau lahadi sha shidda ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga Oumma ta watsa rahoton cewa; taro karo na goma a ranar Musulunci da aka bawa taren bincike kan ma'aikin Musulunci da za a gudanar a yau lahadi sha shidda ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. Burin gudanar da wannan taro shi ne kara wa wadanda ba musulmi ba masaniya ta hakika kan addinin Musulunci da kuma bayani kan muhimmaci da rawar da Hadarat Muhammad annabin rahama t tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayangidansa ya taka.
591708