Bangaren kasa da kasa; Neman bukata ta kasu zuwa kashi uku; idan bukatar daga Mai daukaka ne zuwa kasa wannan ana kiransa umarni, kuma yana isar da koyarwa ne amma idan daga matsayi daidai wa daida ana kiransa rook amma idan kuma daga mabukaci zuwa mafi daukaka ana kiransa adddu'a.