Bangaren kasa da kasa; taron iyalai musulmi da za a gudanar a ranar ashirin da uku ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara za a gudanar da shi ne a kasar Beljuim inda kungiyar da ke kula da harkokin addinin Musulunci da masallatai ta Alsakina ta dauki nauyin shiryarwa.