IQNA

Zaman Karatun Kur'ani Da Kyawawar Tilawa A Turkiya

17:11 - June 07, 2010
Lambar Labari: 1935748
Bangaren kasa da kasa; zaman karatunnkur'ani da tilawar maganar Allah a garin Elaig na kasar Turkiya da a gudanar a jiya asabar sha biyar ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara shekara ta hijira shamsiya.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar el-aziz ta watsa rahoton cewa; zaman karatunnkur'ani da tilawar maganar Allah a garin Elaig na kasar Turkiya da a gudanar a jiya asabar sha biyar ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara shekara ta hijira shamsiya. Wannan ya biyo bayan da aka bawa wannan shekara a kasar ta Turkiya suna da taken shekarar kur'ani a wannan shekara ta dubu biyu da goma miladiya.


592174

captcha