IQNA

Taro Kan Addinai Da Hijira A Kasashen Turai Ta Kudu

17:16 - June 07, 2010
Lambar Labari: 1935749
Bangaren kasa da kasa: taron addinai da gudunn hijira a kasashen kuduncin Turai da za a gudanar daga ranar takwas da tara ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a jami'ar Purto a kasar Portigal.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar religion sandmigrationsse ta watsa rahoton cewa; taron addinai da gudunn hijira a kasashen kuduncin Turai da za a gudanar daga ranar takwas da tara ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a jami'ar Purto a kasar Portigal. A weajen wannan taro za a samu halartar malaman jami'a da marubuta masu yawa musulmi da wadanda ba musulmin ba daga kasashen kuduncin nahiyar Turai.

592090

captcha