Bangaren kasa da kasa:shugabannin gidan talbijin na Musulunci Azahar a Masar Ya koma watsa shirye-shiryensa a cikin Yaruka biyar daga ranar asabar sha shidda ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara kuma ya samu Karin sabbin yaruka hudu da zummar yada addinin Musulunci ga miliyoyin musulmi a fadin duniya.