Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran Ikna bayan ta nakalto daga risalehaber ta watsa rahoton cewa;
an kawo karshen gasar hada da karatun Kur'ani a makarantun addini a kasar Turkiya kuma a ranar lahadi ce aka kawo karshen wannan gaa a jami'ar garin na Sakaiya.Wannan gasar karatun kur'ani da harda wata babbar dam ace ga matasa masu sha'awar harda da karatun kur'ani a wannan kasa.
592922