Bangaren kasa da kasa; a karon farko za a taron kasa da kasa kan koyar da kur'ani mai girma da aka gudanar a birnin Jidda na kasar Saudiya a ranar shag a watan Khurdad na wannan shekara ta hijira shamsiya ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara an amince da kafa tashar koyar da karatun kur'ani mai girma.