Bangaren Kasar da kasa: kafa komitin kasa da kasa kan harin ta'addncin haramtacciyar kasar Isra'ila kan ayarin masu rajin kare hakkin dan dam na kasashen duniya masu kokarin a kawo karshen killacewar da aka yi wa yankin zirin gaza kuma babban sakataren majalisar dinkin duniya ne ya bukaci hakan.