IQNA

A Turkiya An Girmama Mata Dari Bakwai Makrantan Kur'ani

16:12 - June 10, 2010
Lambar Labari: 1937394
Bangaren kasa da kasa; an gudanar da bukin girmama mata sama da dari bakwai mahardata kuma makaranta alkur'ani kuma a ranar talatar da ta gabata sha takwas ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Bahkesir na Turkiyar aka gudanar.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga beyazgazete ta watsa rahoron cewa; an gudanar da bukin girmama mata sama da dari bakwai mahardata kuma makaranta alkur'ani kuma a ranar talatar da ta gabata sha takwas ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Bahkesir na Turkiyar aka gudanar.A gurin wannan bukin girmamawa an samu halartar manyan malamai da shugabannin na addini da kuma kimanin mahadarta kur'ani dubu uku ne a suka yi karatu a lokaci guda a daidai lokacin fara wannan taro.

594190
captcha