IQNA

Taron Matasa Musulmi A Bulgariya

16:13 - June 10, 2010
Lambar Labari: 1937399
Bangaren kasa da kasa; a kasar Bulgairiya ne za a gudanar da taron shekara shekara na matasa musulmi a duniya daga ranar daya zuwa shidda ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya .



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga info-islam ta watsa rahoton cewa; a kasar Bulgairiya ne za a gudanar da taron shekara shekara na matasa musulmi a duniya daga ranar daya zuwa shidda ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya . A wannan taro za a samu halartar kimanin matasa dari da hamsin da suka fito daga yankunan daban daban na Bulgairiya da kuma ya hada da malamai dam asana na Rasha.


594366
captcha