IQNA

Rasha Ta bukaci Kur'ani Na Ruwan Zinari A Saudiya

14:37 - June 12, 2010
Lambar Labari: 1938203
Bangaren kasa da kasa; wata tawaga ta kasar Rasha ta bawa sarkin Saudiya kyautar safaha ta Kur'ani na ruwan zinariya tare da bukatar Cikekken kur'ani na Zinariya a Saudiya.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Arab News ta watsa rahoton cewa; wata tawaga ta kasar Rasha ta bawa sarkin Saudiya kyautar safaha ta Kur'ani na ruwan zinariya tare da bukatar Cikekken kur'ani na Zinariya a Saudiya.Daniliyo Ti wanda ya kasance mai kula da harkokin yin nazarin gabacin Turai da ilimin sananyar Rasha a wata hira da ma'aikatar al'adun da nazari ta kasar saudiyaya bayyana hakan.

595443
captcha