Bangaren kasa da kasa;Husein Baharavad ya samu babbar kyauta ta hukumar Essesko ta kasashen musulmi da ta shafi bincike nazari.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta isesco.org ta watsa rahoton cewa; Husein Baharavad ya samu babbar kyauta ta hukumar Essesko ta kasashen musulmi da ta shafi bincike nazari. Wannan babban ci gaba da kuma ke nuni da yadda masana a tsakanin kasashen musulmi ke nuna yadda kokarinsu ta fuskar bincike.
595481