Bangaren al'adu da fasaha: wasu daga cikin gungun kafafen watsa labarai fitattu na kasar Jamus sun gana da jagororin addini na jamhuriyar Azarbejana ranar alhamis din da ta gabata ashirin ga watan Khurdad na shekara ta hijira shamsiya ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a ofishin musulmi na Kafkaz aka yi wannan zama.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta kasar ta jamhuriyar azarbejan APA ta watsa rahoton cewa; : wasu daga cikin gungun kafafen watsa labarai fitattu na kasar Jamus sun gana da jagororin addini na jamhuriyar Azarbejana ranar alhamis din da ta gabata ashirin ga watan Khurdad na shekara ta hijira shamsiya ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a ofishin musulmi na Kafkaz aka yi wannan zama.Wannan ganawa ce da ked a matukar amfani musamman a daidai wannan lokaci da ake yiwa addinin Musulunci kollon hadarin kaji a tsakanin al'ummomi da gwamnatoci a nahiyar Turai da kuma uwa uba rawar da kafafen watsa labarai na turai ke wajen rura wutar wannan matsala.
595887