Bangaren al'adu da fasaha; a kasar Kanada Ce aka buga da watsa mujalla ta musamman mai sunan Fatima Fatima Ce kuma an buga wannan mujalla ce a daidai lokaci na tunanawa da ranar matan duniya a cikin harshen turanci a wannan lokaci na tunawa da zagayowar ranar da aka haifi fiyayyar halitta a tsakanin matan duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna daga reshenta da ke hukumar kula da al'adun a kasar Kanada Ce aka buga da watsa mujalla ta musamman mai sunan Fatima Fatima Ce kuma an buga wannan mujalla ce a daidai lokaci na tunanawa da ranar matan duniya a cikin harshen turanci a wannan lokaci na tunawa da zagayowar ranar da aka haifi fiyayyar halitta a tsakanin matan duniya.
595559