Bangaren al'adu da fasaha: an gudanar da bukin kallama taron bada horo na salon rubutun Iran a kasar Tunusiya da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Tunusiya da kuma za a gudanar a ranar ashirin da hudu ga watan Khurdad wato gobe kenan .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar da ke kula da harkokin yada al'adun Iran da kuma kara dangantaka a tsakanin kasashen Musulunci ta watsa rahoton cewa; an gudanar da bukin kallama taron bada horo na salon rubutun Iran a kasar Tunusiya da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Tunusiya da kuma za a gudanar a ranar ashirin da hudu ga watan Khurdad wato gobe kenan . A gurin bukin za a samu halartar Adil Alkhaznaji shugaban cibiyar bada horo kan iya rubutu ta kasar Iran da Said Hasan Asamati mai kula da ofishin yada al'adun Iran a Tunusiya kuma a ranar talatin ga wannan wata ne za a kawo karshen wannan taro.
595562