IQNA

A Ingila A Watsa Mujalla Ta Musamman Ta Imam Khomeini ®

Bangaren al'adu da fasaha:a daidai lokacin tunawa da zagayowar ranar da Imam Khomeini ya rasu yau shekaru ashirin da daa da suka gabata ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Ingila ta fitar da wata mujalla ta musamman a cikin yaren Turancin Inglishi domin kara sani da ilimi kan rayuwa da tunanin wanda ya assasa juyin juya halin Musulunci a Iran.



Cibiyar da ke kula da harkokin addini a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na hukumar da ke kula da yada al''adun Iran a ketare da kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi ta watsa rahoton cewa; a daidai lokacin tunawa da zagayowar ranar da Imam Khomeini ya rasu yau shekaru ashirin da daa da suka gabata ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Ingila ta fitar da wata mujalla ta musamman a cikin yaren Turancin Inglishi domin kara sani da ilimi kan rayuwa da tunanin wanda ya assasa juyin juya halin Musulunci a Iran.Irin wannan matakai zai kara ilimi da masaniya a tsakanin kasashe da al'ummomi na nahiyar Turai wajen sanin wannan bawon Allah da irin rawar day a taka wajen intar da al'umma da fito da uanci na al'umma da addini daga danniyar masu dagawa a duniya.


595553