IQNA

Mutanen Kasar Birtaniya Na Shiga Addinin Musulunci

14:01 - June 14, 2010
Lambar Labari: 1939529
Bangaren kasa da kasa; Wata kididdiga da aka gudanar a kasar Birtaniya ta tabbatar da cewa a cikin 'yan lokutannan mutane da daman e 'yan asalain kasar suke ci gaba da karbar addinin Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga fananews.com cew, wata kididdiga da aka gudanar a kasar Birtaniya ta tabbatar da cewa a cikin 'yan lokutannan mutane da daman e 'yan asalain kasar suke ci gaba da karbar addinin Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar cibiyar addinin Musulunci da yada al'adu ta birnin London ita ce ta fara aiwatar da wannan shiri na karbar mutane wadanda ba musulmi ba domin nuna musu tare da sanar da su hakikanin koyrwar addini. 596184





captcha