Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani rahoto da ya nakalto daga shafin yanar gizo na jaffari.org cewa, mabiya mazhabar shi'a a birnin Toronto na kasar Canada za su gudanar da tarukan maulidin Imam Muhammad Albakir (AS) tare da halartar sauran musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin muhimman taruka da mabiya mazhabar shi'a suke gudanarwa a sassa daban-daban na kasar Canada. 596234