Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga jaridar Imarat an bayyana cewa, An kaddamar da wani shiri da aka baiwa suna tajul wakar na samar da hanyoyin yada ilmomin kur'ani ta hanyoyi na zamani, da suka hada da hanayar yanar gizo. Rahoto ya kara da cewa cibiyar kula da ayyukan taimako ta kasar ita ce kan gaba wajen kaddamar da wannan shiri a fadin kasar. 596312