IQNA

Taron Bahasi Kan Farmakin Isra'ila A Jirgin Ruwan Agaji A Demascus

13:59 - June 14, 2010
Lambar Labari: 1939545
Bangaren siyasa da zamantakewa; An gudanar da zaman taron bahasi kan farmakin ta'addanci da sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila suka kai kan jirgin ruwan masu kai agaji ga mutanen Gaza.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Syria sana an habarta cewa, An gudanar da zaman taron bahasi kan farmakin ta'addanci da sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila suka kai kan jirgin ruwan masu kai agaji ga mutanen Gaza. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taron ya yi Allah wadai da matakin hauka da dabbanci da Isra'ila ta dauka kan fararen hula masu nuna goyon baya ga al'ummar Gaza. 596513



captcha