Bangaren siyasa da zamantakewa: mataimakin babban sakataren kungiyar gwagwarmaya a kasar Labanon a ranar ashirin da biyu ga watan Khurdad a cikin wani jawabi da ya gabatar ya yi nuni da kokarin imam Khomeini ® na tabbatar da hadin kai a tsakanin al'umma kuma imam ne tutar hadin a wannan karni.