Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga labanon ta watsa rahoton cewa; a birnin Beirut ne majalisar koli ta musulmi a kasar Labanon a ranar ashirin da biyu ga watan Khurdad za a yi bincike halin da yankin gaza yake ciki da killacewar da gwamnatin mamaye ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi wa yankin. A wajen wannan zama da ke karkashin shugabancin Muhammad Rashid Kabani muftin kasar Labanon an bayyana cewa; killacewa da aka yi wa yankin cikin zalunci da mamaye lamurra hatta na siyasa.
596277