IQNA

Baje Kolin Hotuna Kan ta'addancin Mamaye Gaza

Bangaren al'adu da fasaha: a lokacin wata ganawa a kasar Senegal da imamim Masallacin darbish a birnin Dakar mukaddashin mai kula da harkokin ofishin yada al'adun Iran ya bada labarin fara baje kolin hotunan ta'addancin Haramtacciyar kasar isra'ila da danniyar kan al'umma da kananan yara a Gaza.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adu na Iran da kara kusancin dangantaka tsakanin kasashen musulmi ta watsa rahoton cewa;
a lokacin wata ganawa a kasar Senegal da imamim Masallacin darbish a birnin Dakar mukaddashin mai kula da harkokin ofishin yada al'adun Iran ya bada labarin fara baje kolin hotunan ta'addancin Haramtacciyar kasar isra'ila da danniyar kan al'umma da kananan yara a Gaza. A gurin wannan kasuwar baje kolin hotuna za a nuna hotuna da bayanai kan wuce gonad a iri da zaluncin Haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin.

596337