Bangaren al'adu da fasaha;ofishin da ke yada al'adun Iran a Zimbabwe zai halarci baje kolin fina-finai a kasar Zimbabwe.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmi a fadin duniya ta watsa rahoton cewa; ofishin da ke yada al'adun Iran a Zimbabwe zai halarci baje kolin fina-finai a kasar Zimbabwe.
596273