IQNA

An Gabatar Da Wani Shiri Na kwas Din Kur'ani A Jami'ar Almostafa (SAW)

19:34 - June 14, 2010
Lambar Labari: 1939802
Bangaren kasa da kasa; Shugaban kwamitin kula da harkokin karatun kur'ani na jami'ar Almostafa (SAW) ya bayyana cewa yanzu haka akwai wani sabon shiri da jami'ar take da shi na kwas din kur'ani.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na jami'ar MAlmostafa cewa, shugaban kwamitin kula da harkokin karatun kur'ani na jami'ar Almostafa (SAW) ya bayyana cewa yanzu haka akwai wani sabon shiri da jami'ar take da shi na kwas din kur'ani. Ya ci gaba da cewa an samu ci gagarumin ci gaba ta fuskar kwasa-kwasan da jami'ar take bayarwa a bangaren kur'ani da ilmominsa, kuma sabon shiri za a fara aiwatar da shi nan da 'yan lokuta masu zuwa. 596149
captcha